AIRDROPS HAUSA
TubeHealth is an independent service and is not affiliated with or endorsed by YouTube or Google.
Data displayed on this page is retrieved via YouTube API Services.
Updated:
AIRDROPS HAUSA Channel Description Snapshot
Channel Description
Tasha Airdrop Hausa an kirkiro ta ne dan bayar da ilimi akan yadda ake neman Airdrops, da kuma kawo sababbin Airdrop masu ingancin gaske. Tashar zata mayar da hankali sosai wajen kawo muku Airdrop akai akai.
Airdrops hanya ce wadda akasarin blockchain suke amfani da ita wajen rarraba Token dinsu ga mutane, yawanci suna yi ne dan gina community din su da kuma ƙara wayar da kan jama'a dan su san wannan sabon project din.
To tashar za ta ƙunshi videos na sababbin Airdrops, yadda ake shigar ayi Airdrop din, da kuma yin nazari akan Airdrops ɗin da suka gabata. Hakanan za'a dinga kawo abubuwan da suka shafi duniyar cryptocurrency da fasahar blockchain.
Ko kai ƙwararre ne ko kuma sabon dan crypto ne, wannan tashar zata taimaka maka gurin samun update akan Airdrops da ma duniyar crypto gabaki daya.

About This Page
Methodology: This page displays a snapshot of publicly available creator information retrieved via YouTube API Services.
Snapshot
Snapshot Date:
Data Source: Public data retrieved via YouTube API Services
Data is refreshed at least once every 30 days.